Far 41:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yusufu ya ce wa Fir'auna, “Mafarkin Fir'auna ɗaya ne, Allah ya bayyana wa Fir'auna abin da yake shirin aikatawa.

Far 41

Far 41:22-32