Far 41:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai waɗansu shanu bakwai ƙanjamammu, munana, ramammu, irin waɗanda ban taɓa ganinsu a ƙasar Masar ba, suka fito bayansu.

Far 41

Far 41:18-23