Far 40:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta uku, wadda take ranar haihuwar Fir'auna, Fir'auna ya yi wa dukan bayinsa biki, sai ya kawo shugaban masu shayarwa da shugaban masu tuya a gaban fādawansa.

Far 40

Far 40:16-23