Far 40:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kwandon da yake bisa ɗin akwai toye-toye iri iri domin Fir'auna, amma ga tsuntsaye suna ta ci daga cikin kwandon da yake bisa duka, wato wanda yake bisa kaina ɗin.”

Far 40

Far 40:8-18