Far 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

amma Kayinu da sadakarsa, bai kula da su ba. Saboda haka Kayinu ya husata ƙwarai, har tsikar jikinsa ta tashi.

Far 4

Far 4:1-13