Far 4:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kayinu ya san matarsa, ta kuwa yi ciki ta haifi Anuhu, ya kuwa gina birni ya sa wa birnin sunan ɗansa, Anuhu.

Far 4

Far 4:9-18