Far 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Adamu kuwa ya san matarsa Hawwa'u, ta kuwa yi ciki, ta haifi Kayinu. Sai ta ce, “Na sami ɗa namiji da iznin Ubangiji.”

Far 4

Far 4:1-8