Far 39:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya bar dukan abin da yake da shi a hannun Yusufu. Tun da ya same shi, ba ruwansa da kome, sai dai abincin da zai ci.Yusufu fa kyakkyawa ne mai kyan gani.

Far 39

Far 39:2-12