Far 39:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maigidan Yusufu ya ɗauke shi ya māka shi a kurkuku, inda 'yan sarƙa na sarki suke tsare, can ya zauna a kurkuku.

Far 39

Far 39:16-23