Far 39:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da yake ta yi ta yi wa Yusufu magana yau da gobe, amma bai biye mata ya kwana da ita ko su zauna tare ba.

Far 39

Far 39:8-18