Far 38:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da tana cikin naƙuda, sai hannun wani ya fara fitowa, ungozoma kuwa ta ɗauki jan zare ta ɗaura a hannun, tana cewa, “Wannan shi ya fara fitowa.”

Far 38

Far 38:19-30