Far 38:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahuza ya amsa, ya ce, “Bari ta riƙe abubuwan su zama nata, don kada a yi mana dariya, gama ga shi, na aike da ɗan akuya, amma ba ka same ta ba.”

Far 38

Far 38:16-30