Far 38:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya tambayi mutanen wurin, ya ce, “Ina karuwan nan wadda take zaune a Enayim a bakin hanya?”Sai suka ce, “Ba wata karuwar da ta taɓa zama nan.”

Far 38

Far 38:12-27