Far 38:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya je wurinta a gefen hanyar, ya ce, “Zo, mu kwana mana,” gama bai san ita surukarsa ba ce.Sai ta ce, “Me za ka ba ni, da za ka kwana da ni?”

Far 38

Far 38:15-26