Far 37:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ila ya ce wa Yusufu, “Ashe, ba 'yan'uwanka suna kiwon garken a Shekem ba? Zo in aike ka wurinsu.”Sai ya ce masa, “Ga ni.”

Far 37

Far 37:9-23