Far 36:41-43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

41. da Oholibama, da Ila, da Finon,

42. da Kenaz, da Teman, da Mibzar,

43. da Magdiyel, da Iram. Waɗannan su ne sarakunan Edom, (wato Isuwa ne kakan Edomawa) bisa ga wuraren zamansu a ƙasar mallakarsu.

Far 36