Far 36:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Ba'al-hanan ɗan Akbor ya rasu, sai Hadad ya ci sarauta a bayansa, sunan birninsa Fau, sunan matarsa kuwa Mehetabel 'yar Matred, 'yar Mezahab.

Far 36

Far 36:30-43