Far 36:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isuwa ya auri matansa daga cikin Kan'aniyawa, wato Ada 'yar Elon Bahitte, da Oholibama 'yar Ana ɗan Zibeyon Bahiwiye,

Far 36

Far 36:1-11