Far 36:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne 'ya'yan Reyuwel, maza, Nahat, da Zera, da Shamma, da Mizza. Waɗannan su ne 'ya'ya maza na Basemat, matar Isuwa.

Far 36

Far 36:5-23