Far 35:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, suka bai wa Yakubu dukan gumakan da suke da su, da zobban kunnuwansu. Sai Yakubu ya ɓoye su a ƙarƙashin itacen oak wanda suke kusa da Shekem.

Far 35

Far 35:3-6