Far 35:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Lai'atu, su ne Ra'ubainu ɗan farin Yakubu, da Saminu, da Lawi, da Yahuza, da Issaka, da Zabaluna.

Far 35

Far 35:21-29