Far 35:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka tashi daga Betel, tun suna da 'yar rata da Efrata, sai lokaci ya yi da Rahila za ta haihu, amma ta sha wahala kafin ta haihu.

Far 35

Far 35:9-19