Far 35:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yakubu ya kafa al'amudin dutse a inda Allah ya yi masa magana, ya zuba masa sadaka ta sha, ya kuma zuba mai a bisansa.

Far 35

Far 35:8-18