Far 35:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa ya ce masa, “Sunanka Yakubu ne, amma nan gaba ba za a ƙara kiran sunanka Yakubu ba, sai Isra'ila.” Don haka aka kira sunansa Isra'ila.

Far 35

Far 35:1-11