Far 34:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk jama'ar birnin suka yarda da maganar Hamor da ɗansa Shekem. Aka kuwa yi wa kowane namiji kaciya.

Far 34

Far 34:19-27