Far 34:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za mu ba ku auren 'ya'yanmu mata, mu kuma mu auro wa kanmu 'ya'yanku mata. Sai kuwa mu zauna tare da ku, mu zama jama'a ɗaya.

Far 34

Far 34:8-21