Far 34:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shekem kuma ya ce wa mahaifin Dinatu da 'yan'uwanta, “Bari in sami tagomashi a idanunku, dukan abin da kuka ce kuwa, sai in yi.

Far 34

Far 34:7-15