Far 33:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kansa ya wuce gabansu, ya yi ta sunkuyar da kansa ƙasa sau bakwai, har sa'ad da ya kai kusa da ɗan'uwansa.

Far 33

Far 33:1-12