Far 33:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakubu kuwa ya kai birnin Shalem wanda yake ƙasar Kan'ana lafiya, a kan hanyarsa daga Fadan-aram, ya kuwa yi zango a ƙofar birnin.

Far 33

Far 33:10-20