Far 33:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bari shugabana ya wuce gaban baransa, ni zan biyo a hankali bisa ga saurin shanun da yake gabana, da kuma bisa ga saurin yaran, har in isa wurin shugaba a Seyir.”

Far 33

Far 33:6-17