Far 32:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Yakubu ya tambaye shi, “Ina roƙonka, faɗa mini sunanka.”Amma ya ce, “Don me kake tambayar sunana?” A nan mutumin ya sa masa albarka.

Far 32

Far 32:28-31