Far 32:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sai mutumin ya ce, “Ka bar ni in tafi, gama gari na wayewa.”Amma Yakubu ya ce, “Ba zan bar ka ka tafi ba, sai ka sa mini albarka.”

Far 32

Far 32:17-32