Far 31:54 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakubu kuwa ya miƙa hadaya a bisa dutsen, ya kirawo iyalinsa su ci abinci, suka kuwa ci abinci suka zauna dukan dare a bisa dutsen.

Far 31

Far 31:52-55