Far 31:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan dukiyar da Allah ya kwashe daga wurin mahaifinmu, tamu ce da 'ya'yanmu, yanzu fa, kome Allah ya faɗa maka, sai ka yi.”

Far 31

Far 31:15-23