Far 31:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A lokacin ɗaukar cikin garke, cikin mafarki na ta da idanuna, na kuwa gani cikin mafarkin, bunsuran da suke hawan garken, masu sofane, da dabbare-dabbare da roɗi-roɗi ne.

Far 31

Far 31:2-13