Far 30:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rahila ta ce, “Allah ya baratar da ni, ya ji muryata, ya kuwa ba ni ɗa.” Saboda haka ta raɗa masa suna Dan.

Far 30

Far 30:2-15