Far 30:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kowane lokacin da ƙarfafan yake barbara Yakubu yakan sa tsabgogin a magudana a gaban idanun garken, domin su yi barbara a tsakanin tsabgogin.

Far 30

Far 30:39-43