Far 30:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Laban ya ce masa, “Da za ka yarda mini, sai in ce, na fahimta bisa ga istihara, cewa Ubangiji ya sa mini albarka saboda kai.

Far 30

Far 30:24-34