Far 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maciji ya fi kowace dabba da Ubangiji Allah ya yi wayo. Ya ce wa matar, “Ko Allah ya ce, ‘Ba za ku ci daga wani itacen da yake a gonar ba?’ ”

Far 3

Far 3:1-6