Far 29:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “Lafiyarsa ƙalau?”Suka ce, “I, lafiya ƙalau yake, ga ma Rahila 'yarsa, tana zuwa da bisashensa!”

Far 29

Far 29:1-9