Far 29:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma ta sāke yin ciki, ta haifi ɗa, ta ce, “Yanzu, a wannan karo mijina zai shaƙu da ni , domin na haifa masa 'ya'ya uku maza.” Saboda haka ta raɗa masa suna Lawi.

Far 29

Far 29:30-35