Far 29:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yakubu ya shiga wurin Rahila, amma ya fi ƙaunar Rahila da Lai'atu. Ya yi wa Laban barantaka waɗansu shekara bakwai kuma.

Far 29

Far 29:29-35