Far 29:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakubu kuwa ya yi haka ɗin, ya cikasa makon, sa'an nan Laban ya aurar masa da 'yarsa Rahila.

Far 29

Far 29:21-34