Far 29:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya duba haka sai ya ga rijiya cikin saura, ga kuwa garken tumaki uku suna daura da ita, gama daga cikin rijiyar nan ake shayar da garkunan. Murfin rijiyar, dutse ne, babba.

Far 29

Far 29:1-11