Far 29:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Yakubu ya ga Rahila, 'yar Laban kawunsa, da bisashen, sai Yakubu ya hau ya kawar da dutsen daga bakin rijiyar, ya shayar da garken Laban, kawunsa.

Far 29

Far 29:4-18