Far 28:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Isuwa ya tafi wurin Isma'ilu ya auro Mahalat 'yar'uwar Nebayot, 'yar Isma'ilu ɗan Ibrahim, banda matan da yake da su.

Far 28

Far 28:3-19