Far 28:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yakubu ya tashi tun da sassafe, ya ɗauki dutsen da ya yi matashin kai da shi, ya kafa shi al'amudi, ya kuwa zuba mai a kan al'amudin.

Far 28

Far 28:12-22