Far 28:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi mafarki, ga wani tsani tsaye daga ƙasa, kansa ya kai sama, sai ga mala'ikun Allah suna hawa da sauka ta kansa!

Far 28

Far 28:8-14