Far 27:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Isuwa ya ce wa mahaifinsa, “Iyakar albarkar da kake da ita ke nan, baba? Har da ni ma ka sa mini albarka, babana.” Isuwa ya ta da murya ya yi kuka.

Far 27

Far 27:37-44