Far 27:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka ya zo kusa ya sumbace shi. Ishaku ya sansana rigunansa, ya sa masa albarka, ya ce,“Duba, ƙanshin ɗanaYana kama da ƙanshin jejiWanda Ubangiji ya sa wa albarka!

Far 27

Far 27:19-29